Ka'idojin amfani da shafi.

Wato ni A yanda na fahimci rayuwar Nan ta duniyar ,shi ne cewa; shi ilimi ko wanne irin ne, ba a rowar sa, Kuma ba a boye shi, domin yin hakan zunubi ne.hakan ne ya sa ,mu ka yarda cewa mun ba da dama Kuma mun amince wa duk Wanda ke da sha'war yada ilimi,ta hanyar rubuce-rubucen da su ka shafi harshen hausa,  da ya Yi amfani da duk wasu bayanai har ma da hotunan da ke cikin Wanan shafin a duk fadin duniyarnan.ko ba komai dai yin hakan zai Kara Daga martabar yaren namu a idon duniya.

1 comment:

  1. Masha Allah Dan uwa gaskiya naji daden yadda like nada gudummuwar Ku a harshen hausa Wandamuke Kira harshen uwa ngd sosai
    Prom nura suleman Usman Dutsin-ma Katsina

    ReplyDelete