Wednesday, November 21, 2018

(22).Kamallawa.

Ina Mai matukar farincikin kamallawa Wanan karamin babin.i na Kuma Mika godiya ta musamman ga dimbin al'umar da su ka sa mu damar ziyartar Wanan shafin nawa.na fahimci hakan ne ta dalilin Kira da sakonnin da su ka Yi ta antayomin da ga jahohi daban-daban na Wanan kasar tamu Mai albarka.da yawa daga ciki sun nuna goyon baya Hadi da karfafamin guiwa tare da jadadda ra'ayinsu na cewa in samu in tsakuro musu Koda kadan ne daga wa'yansu fanonin kimiyar.wasu Kuma fatan alkhairi.su ke min, ba kaukautawa,,,.dan haka ni Kuma,sai na yi ta antaya musu godiya ba kakkautawa,,,,
Daga karshe Kuma na ke Mai shelantawa ma'abota karutu cewa , MAUDU'IN da za mu antaya Nan gaba ,shi ne:katafaren fanin Kimiyyar Nan Mai taken;
KIMIYYAR DUNIYA.
wanda a Turance a ke Yi wa lakabi da;
EARTH SCIENCE).

No comments:

Post a Comment