Tuesday, August 2, 2022

SANARWA

I wish to inform you that today 02-02-2019.i have launched my two science bloging websites,Wich i have designed  in two versions, that is in hausa and in English .and I have created them for the aims of, to educate and entertain me and my fellow brothers and sisters.if you like to explore what is there, follow this link,
www.simplegeneralscience.blogspot.com.
A Dan karamin turancina, na kintace, abin da na ke kokarin fada ko shelantawa a Nan shi ne; cewa, Ina Mai farin cikin sanar da ku  cewa A yau ne ,02-02-2019,na kaddamar da wa'yansu shafunan mudawwana guda biyu da na gina  a yanar ankabuti,wato yanar gizo, Kuma duk su biyun su na dauke ne da  darussan Kimiyya.daya na yi amfani da saukakkaken  turanci ne wajen wallafa darusan da ke cikin sa.dayan Kuma na Yi amfani ne da yarenmu na uwa ,wato hausa. Na Kuma Gina su ne ba Dan komai ba, sai domin ilmantarwa da Kuma nishadantar da ni kaina,da ma sauran al'uma,.hakan na nufin cewa ,izuwa yanzun, duk inda ka ke a fadin duniyar Nan,za ka iya riskar  Wa'yanan darusan da ke cikin shafin,ta hanyar  bibiyar wanan adireshin.
www.kimiyyadahausa.blogspot.com.

No comments:

Post a Comment